IQNA - Sadiq Khan magajin birnin Landan, a martanin da ya mayar da martani ga cin mutuncin wani dan majalisar dokokin Birtaniya, ya shaida masa cewa yana alfahari da kasancewarsa musulmi.
Lambar Labari: 3490728 Ranar Watsawa : 2024/02/29
Tehran (IQNA) Isra’ila na Shirin korar wasu dubban wasu Falastinawa daga unguwanninsu a cikin birnin Quds.
Lambar Labari: 3485952 Ranar Watsawa : 2021/05/26
Tehran (IQNA) an kafa wani Mutum-Mutumin Qassem Sulaimani a cikin birnin Beirut na kasar Lebanon.
Lambar Labari: 3485530 Ranar Watsawa : 2021/01/06
Bangaren kasa da kasa, dubban Amurkawa sun gudanar da wani jerin gwano mai take (a yau ni ma musulmi ne) a birnin New York na kasar, domin kalubalantar salon siyasar Donald Trump ta kyamar musulmi da addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481248 Ranar Watsawa : 2017/02/20